Sunday, July 7, 2013

JERIN SUNAYEN LITATTAFAN KOYI NA Mannir Ahmad Getso



1. Koyi yadda ake shiga Intanet
2. Koyi yadda ake Gina shafin Yanar Gizo
3. Koyi yadda ake aiki da Na'ura mai kwakwalwa
4. Koyi yadda ake Zanan Softwaya
5. Koyi yadda ake Kasuwanci ta Intanet
6. Koyi yadda ake Kasuwancin Forex
7. Koyi yadda ake Gyaran Na'ura Mai Kwakwalwa
8. Koyi yadda ake Zanan Softwaya da Java
9. Koyi Yadda ake Zanan Software da VB

1 comment:

  1. Alhamdulillah Allah ya kara basira mannir sunana Abdulrahman abdullahi kano nassarawa game (E) unguwar kuka daya inayimaka fatan alkhairi

    ReplyDelete